album cover
Dawo
10,159
Pop
Dawo was released on February 7, 2025 by MB RECORD NIGERIA LIMITED as a part of the album GANGARIYA
album cover
Release DateFebruary 7, 2025
LabelMB RECORD NIGERIA LIMITED
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM89

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar MB
Umar MB
Performer
COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Lyrics

MB
(Dawo kar ki bankwana)
(Kar ki bankwana)
(Ki yada masoyi abun nema)
Bazan na barrta bah
Kuma kar kowa ya tanka
Ku jira lokaci
Dan akwai wata Harlan
Zani kashe maki nairori
Zinari da sarka
Masoyi bazai maki nisa bah
Tashi ki taka
Kin zama riko na, za'a sa mana rana
A kai ki gidana, abun da kike so ciki ki zaz-zara
Dawo kar ki bankwana
Kar ki bankwana
Ki yada masoyi abun nema
Dawo kar ki bankwana
Kar ki bankwana
Dan koh kin tafi sai kin dawo
Ki fadi ki kara na yarda zuciyata kan ki
Zan yi asara in har aka che na rasa ki
Koh da dabara, zan yi abun da zai tausa ran ki
Ki fadi ki kara, nafi su jin tausayin ki
Baza su so ki kamar ni bah
Su so ki ba dan komai bah
Bazan siye ki da asi bah
Kauna zan maki
Ban che na dara kowa bah
Kuma ni ban isa kallo bah
Kar da ki rufe idon duba
Ina shaida maki
Dawo kar ki bankwana
Kar ki bankwana
Ki yada masoyi abun nema
Dawo kar ki bankwana
Kar ki bankwana
Dan koh kin tafi sai kin dawo
Dawo kar ki bankwana
Kar ki bankwana
Dan koh kin tafi sai kin dawo
Written by: umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...