album cover
Jaruma
303
Alternative
Jaruma was released on February 19, 2023 by 2439720 Records DK as a part of the album Jaruma - Single
album cover
Release DateFebruary 19, 2023
Label2439720 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM134

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Abdul D One
Abdul D One
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Abdul D One
Abdul D One
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Abdul D One
Abdul D One
Producer

Lyrics

Jaruma, jaruma
Jaruma kina lokaci bana banga tamkar ki ba
A zahiri akwai tabbaci ba za'a taddo ki ba
Jaruma ina lokaci, jaruma nike lokaci ba za'a chanza ni ba
Eh, soyayyah take sanya yaro ya makance
Watarana yazo a baro a kurumce
Duniya ta baka jindadi a takaice
Wataran ta saka jin haushi har ka mance
Nayi nawa sai naka yaro
Lokaci yazo babu kwauro
Rayuwa takan zo da sauyi ko wani yanayi
Maza ka rungume kaddara zaka guje wa laulayi
Jaruma ni ce
Kece a kan kaddamin ki
Jaruma suna anka baki
Duk masu ja zasu barki
Su ko masoya su biki
Kece nawa tambari
Don ki fito ki ja ayari
Soyayyah zan baki rike min
Sirri ne daga zuci aje min
Jaruma ina lokaci
Jaruma nike lokaci ba za'a chanza ni ba
Jaruma na baka zuciya ta rike
Adana ta a nesa bani so kayi sake
Mallaki a gare ka ga tukuici rike
Duk mafarki nayi baka take zan wartsake
Damuwa na daina yi
Duniya da ni takeyi
Zuci kai tayi ra'ayi da soyayyah
Ta adana ka a gefe baka jin kunya
Ke na rike kadai gwana ta da zuciya daya
Domin ki ne ko babu niyya ni zanyi dariya
Kina da kyau kin kera mata aji da kwalliya
Wasu su kan kira da sunan ki salo na zaulaya
Taho ina kike? Fito su gano ki, ba gani nan ba
Yi masu tsere ya da tutar yaki, ba gani nan ba
Gani gaban ka
Na amsa sunan ka
Soyayyah ni ban da tamkar ka
Written by: Abdul D One
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...