album cover
Mene So
2,994
Afro-Beat
Mene So was released on April 28, 2023 by Diamond Star Music/Music distributed by Dj Amson as a part of the album Kewa Album
album cover
Release DateApril 28, 2023
LabelDiamond Star Music/Music distributed by Dj Amson
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM123

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Auta Waziri
Auta Waziri
Songwriter

Lyrics

[Intro]
(Prince Production)
[Chorus]
Wai mai ake nufi ne da so da ƙauna?
Wai mai ake nufi ne da so da ƙauna?
Wai mai ake nufi ne da so da ƙauna?
[Verse 1]
Na ji na gani na shaida gaban idona
Na ce da su su bar ni na yi gamo da ƙauna
Ganin ki na farin ciki shi ne farin cikina
Zabuwa da zanenki ki ke ba su yi kamar ke ba
[Chorus]
Wai mai ake nufi ne da so da ƙauna?
[Verse 2]
Kalaman ka su suke tsuma ni na ce masoyi
Mai kyan gira da saje kai anka yayi
Sai dai riƙon amana a so da nauyi
Yau kai duk cikin matasa ban ga kamar kai ba
[Verse 3]
Na so ne ki ba ni dama in ba ki nawa
Sirrikanmu duka juna mu yo rufewa
Kar mu yarda lokaci don yana ƙurewa
Na ji zan riƙe amana kanki ba da wai-wai ba
[Verse 4]
Ƙauna bai cikar sa kauna ba da tausayi ba
Ni dai ban ji mai ciki ta rasa laulayi ba
Mai so da gaskiya ko ce, bai rasa ƙorafi ba
Na saka ka ne a raina ba ɗan kaɗan ba
[Verse 5]
Eh farin ciki ya kan zo ne, idan kina nan
Baƙin ciki kibkan kore a lokutan nan
Akan ki sai na ɗau kishi hakan nan
Ko da wasa kar ki furta so in ba ga ni ba
[Chorus]
Wai mai ake nufi ne da so da ƙauna?
[Verse 6]
Eh shi majinyaci misali yana da cuta
Mayaudari a so kuma yana mugunta
In ka ba shi lokaci zuciya ya sata
Ina ma zai kula a ce ba zai saka ta kunci ba
[Chorus]
Wai mai ake nufi ne da so da ƙauna?
Written by: Auta Waziri
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...