album cover
Kije Dani
2,892
World
Kije Dani was released on November 16, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album World Rhapsody, Vol. 19
album cover
Release DateNovember 16, 2018
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM141

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Composer, Lyrics

Lyrics

Kije dani dukka inda zaki
Kice dasu, "Ga wanda zaki aura"
Kaje dani dukka inda zaka
Kace da su, "Ga wacce zaka aura"
Na tsallako ina ta waige-waige
Idanuwa ke suke ta hange
Ga zuciyata tana ta bege
Sautin ki shi nake sakawa goge
Rawa nake tayi gaban ki na dage
Ki walwala shine farin ciki na nima
Na ambato kai nake ta zance
Kaine daya bani kauce-kauce
Ina da kai mai zana yo da rance?
Nagode Allah samun ka ni'ima ce
Cikin kawaye ni suke ta zance
Suna ta barka har suka bani sandar girma
Kwalliyar ki duniya ta haska
Kama da hantsi ko'ina ya leka
Daban da damina da ita da kaka
Albarkacin ki bai dama iyaka
Jirgi na hau gidan ki zana sauka
Ina da tabbacin zaki mini tarba nima
Kaje dani dukka inda zaka
Ka ce dasu, "Ga wacce zaka aura"
Kije dani dukka inda zaki
Ki ce dasu, "Ga wanda zaki aura"
Kaima ka tabbar, ina ji da kai
Dangina sun sani, gare ni baya kai
Soyayyah tayi kyau, hadin mu ni da kai
Ba sauran damuwa domin ina da kai
Kowa ya sani cikin son ka yanzu na sa kai
Na nutsa kafin a gan ni asha fama
Sunan ki koda yaushe shina ambata
Dake kadai nake zuwa in zani shakata
Na taho gare ki, karki ce in dakata
Kece malama ki rubuta in karanta
Kowa ya shaida nifa nayi mata
Ku daina fadin aibu nata tunda na zama kurma
Kaje dani dukka inda zaka
Ka ce dasu, "Ga wacce zaka aura"
Written by: Umar M Sharif, Umar Muhammad Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...