album cover
Khadija
1,249
Music
Khadija was released on July 27, 2023 by Namenj as a part of the album Tuna Baya
album cover
Release DateJuly 27, 2023
LabelNamenj
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM95

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Namenj
Namenj
Songwriter

Lyrics

Ayyaraye
Namenj
Khadija idaniya
Khadija idaniya
Sannu Khadija sarauniyar mata
Dawo sarauniya
Mai kaunar ki ba zai ga baci ba
Khadija idaniya
Sannu Khadija sarauniyar mata
Dawo sarauniya
Mai kaunar ki ba zai ga baci ba
Allah khaliki gwanin shiriya
Kyan halin ki babu ba jayayya
Lallai rayuwar ki ta shiriya
Kyawawan zato ma khairiyya
Yau naga Khadija kin shirya
Lallai baki yin abin kunya
Kowa yasan kina da kunya
Khadija idaniya
Halin ki daban ne da sauran mata
Sunan ki daban ne da sauran mata
Zama dake dadi ma ya'yar gata
Kece sarauniya a cikin mata
Khadija idaniya
Sannu Khadija sarauniyar mata
Dawo sarauniya
Mai kaunar ki ba zai ga baci ba
Khadija idaniya
Sannu Khadija sarauniyar mata
Dawo sarauniya
Mai kaunar ki ba zai ga baci ba
Sassauta ki sa salon murya
Fifita ki tura mai aniya
Allah ne ya baki kyan aniya
Cuta ba kiyi balle aniya
Allah ne ya baki sai godiya
Duk mai kin ki shi zai ki kuna
Mai ja dake sai-sai ya shirya
Khadija idaniya
Kece sarauniya a cikin mata
Ba wanda baya son mai sunan gata
Zama dake dadi mai sunan gata
Nidai godiya nake mai sunan gata
Hadiza idaniya
Sannu Hadiza sarauniyar mata
Dawo sarauniya
Mai kaunar ki ba zai ga baci ba
Hadiza idaniya
Sannu Khadija sarauniyar mata
Dawo sarauniya
Mai kaunar ki ba zai ga baci ba
Numi yima
Numi udima lai-lai
Kaunar ki ta shiga zuciya
Numi yima
Numi udima lai-lai
Kaunar ki ta shiga zuciya
Written by: Namenj
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...