album cover
Sarmadan
album cover
00:00
00:05
00:15
00:40
01:00
01:30
02:05
02:20
02:25
00:00
02:37
Past 7 Days
Sarmadan was discovered most frequently at around 1 minutes into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Sarmadan
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
Kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da kai babu rabewa
Alkawar ya masoyi ka rike na rike
Kar ka dauka da wasa ka sake na rike
Ka rike alkawari
Nima na rikewa
Mu rike babu sakewa
Alkawar munyi rikewa
Duk wuya kar ka ajewa
Sahibi nayi rikewa
Sarmadan ya masoyiya
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
In kauna tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Alkawar amana ne, ki sani na sani
Tun muna yan kanana, ki sani na sani
Na rike alkawari
Bazan ki cikawa
Kauna tuni tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
ALkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da kai har abada ba rabewa
Kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da kai babu rabewa
Fatana da kai muyi aure, aure
Muyi zaman mu da kai zan daure, daure
In mukai aure zamu zamo morewa
Lafiya zan zaunawa
A gida babu fitowa
In na zamto tarewa
Ni da kai muyi holewa
Sarmadan ya masoyi
Sarmadan-sarmadan
Sarmadan ni da ke har abada ba rabewa
In kauna in tayi dadewa
Mutuwa ce ke rabawa
Alkawar nayi rikewa
Ni da ke babu rabewa
Written by: Namenj
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...