Lyrics

Dan Musa yazo da waka Ko ku ja Ko ma karku ja Dole alkwarin Allah sa an isar Na fada. koh baku ji ni ba? Hankali ke dawo da tinani kusa Wa ke mai auduga riga? In bah tsiyar bature ba Mata na bidar kidin ganga Koh bai taho da waka ba Koh tsutsu ashe yana sauka Domin ruwan dazai gurba Sauri kan zamo nawa duba Bani nazo da ayar ba Kowa ya ce, "Yana san ranka" (ce kana son nasa) In dai yana bukatar ransa (sai yabarka da naka) Mun sha ruwa a kauye bara (kan muzo muyi waka) A hankali muke tatata (muje da ikon Allah) Mu samu dari (ikon Allah) Mun ci tantakwashi (ikon Allah) Ga akushi zubo nama da miyar lawashi (ikon Allah) Wai yaya haka ne? (Ikon Allah) Wai yaya akayi? (Ikon Allah) Me akayi? Shi me a kai muku ne (ikon Allah) Tushiya (ehuu) Ita ke fida da Ba'a farawa da iyawa yan uwa Dan tsaya duba chan kuga Kubar kitse domin ga rogo kusa Aye yara iye naye Jere yafi kudin lefe Toh me chan muka je tashe Diri diri ririri Fanke yafi da sasafe Anyi nadi ta cikin lauje Gita yafi kudin koke Zance ne ta cikin zance Kowa ya ce, "Yana san ranka" (ce kana son nasa) In dai yana bukatar ransa (sai yabarka da naka) Mun sha ruwa a kauye bara (kan muzo muyi waka) A hankali muke tatata (muje da ikon Allah) Mu samu dari (ikon Allah) Muci tantakwashi (ikon Allah) Ga akushi zubo nama da miyar lawashi (ikon Allah) Wai yaya haka ne? (Ikon Allah) Wai yaya akayi? (Ikon Allah) Me akayi? Shi me a kai muku ne (ikon Allah)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out