Credits
PERFORMING ARTISTS
Mubson zamani
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Mega mix
Composer
Lyrics
Mubson zamani
Sultan with the beat baby
Rayuwa muka soma
Gwanja limamin mata
Mun dade muna fama
Ba tsumi da dabara
Ba mai tambayar wai ina muka kwana
Ba zan gaji ba
Koda zan tafi ban dawo ba
Wai ban daku ba
Suke fada dan ban kuka ba
Ba zan sanu ba
Suna fadan hanya ban dauko ba
Wai bazan gaji ba
Kuma ga na hau ban sauko ba
Nabi uwa da uba
Kunga dole nai ta gaba
Kaddarar mu zanen dutse ce
Zata bi koh a gaba
Ba abinda nake gani
Sai nasarata
Kunyar da kuke gani
Ce kadara ta
Babu zama
Ba zama malam, babu zama
Zama
Babu zama
Ba zama malam, babu zama
Zama
Zama ba namu bane ba
Zama ba namu bane ba
Bazan gaji ba
Inda rai zan cimma mafarkna
Kubar ni da karfina
In tashi na taka matakina
A kwana a tashi
Zana je ni na sauka masaukina
Dan mama
Ba fatan da badai mini ba
Kuma baba
Ba addu'ar da bai mini ba
Shekara ta goma
Ina sama kuma ban sauko ba
Masu sauraro ku dada hakuri
Karshen bai dai zo ba
Nabi uwa da uba
Kunga dole nai ta gaba
Bazan gaji ba
Babu zama
Ba zama malam, babu zama
Zama (kai)
Babu zama
Ba zama malam, babu zama
Fada musu, fada musu
Zama, fada musu
Zama ba namu bane ba
Zama ba namu bane ba
(Ba zan gaji ba)
(Wai ban daku ba)
(Bazan sanu ba)
(Wai bazan gaji ba)
(Kuma ga na hau ban sauko ba)
It's DJ Yusad
Written by: Mega mix