album cover
Sa Ido
36,219
Afro-Beat
Sa Ido was released on September 1, 2023 by Subabane Records as a part of the album Your Fav
album cover
Release DateSeptember 1, 2023
LabelSubabane Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
Songwriter

Lyrics

[Verse 1]
Ni fa ba na wani son jin labari
Dj buga mana sautin labani
Na durƙusa sun kasa taka ni
Ba sa iya wani abu sai sun dafa ni
Oshey
Yaushe aka kawo tuwo da miyan taushe
Bismillah, abincin Bahaushe
Ga abinci amma ni suke so su wawushe
Ya da sa ido haka, mene na maka?
Son sanin me na ci da mene na saka
Ko na kasa, na yi nasara
Wani buʼbą ma sai na je Makkah
[PreChorus]
Ba abin da za ku iya, sai sa ido
Ni dai living nake La Vida Lo
Ku ci gaba to da saka min ido
Kash, abin ya yı yawa
(Ya yi yawa)
Za su ta yi, su ta yi, su ta yi, su gaji
Maganganu
(Ya yi yawa)
Haka za su ta yi, su ta yi, su ta yi, su gaji
[Chorus]
Wai ya ne
(Wai ya ne)
An sa min ido
(Ido, ido, ido)
Wai ya ne
(Wai ya ne)
Kun sa min ido
(Ido, ido, ido)
[Verse 2]
Wani ɗan banzan manajan hotel
Ya kai ƙara na wajen Police
KASTELEA sun kama ni
Ba su gane ni ba sai da muka je office
Office office, I be pro I no be novice
Got too much money in my bank account
Hundred k ta fita, I no go notice (Um-sum)
Wasu sun damen da tambaya (wai me?)
Yaushe zan yi aure (tab)
Wasu suna son su san da wa nake soyayya
Mtsw, ware
[PreChorus]
Ba abin da za ku iya, sai sa ido
Ni dai living nake La Vida Lo
Ku ci gaba to da saka min ido
Kash, abin ya yı yawa
(Ya yi yawa)
Za su ta yi, su ta yi, su ta yi, su gaji
Maganganu
(Ya yi yawa)
Haka za su ta yi, su ta yi, su ta yi, su gaji
[Chorus]
Wai ya ne (Ya ne)
(Wai ya ne)
An sa min ido
(Ido, ido, ido)
Wai ya ne
(Wai yaya ne)
Kun sa min ido
(Ido, ido, ido)
[Outro]
Ya ne
An sa min ido
Ya ne
Abin ya zo ya zama rainin wayo
Written by: Haruna Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...