album cover
Atamfa
687
Afro-Beat
Atamfa was released on February 19, 2024 by ArewaBlog Records as a part of the album Atamfa
album cover
AlbumAtamfa
Release DateFebruary 19, 2024
LabelArewaBlog Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM107

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Salim Smart
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince production
Prince production
Producer

Lyrics

[Intro]
(Prince Production)
[Verse 1]
Ba ni-ba ni soyayya
Shi ne shaidar sakayya, ay
Kin shiga raina ba ran da za ki yi fita
Kallo guda nai da wasa
Amma na faɗa a soyayya
Wai ina za na dosa?
So zai saka na yi ɓatan hanya
[Verse 2]
Kin sace ƙalbina, saboda kin sa atamfa
Daidai da tsarina, oh-oh-oh kin sa atamfa
Mai haskakan raina, saboda kin sa atamfa
Kin sace ƙalbi na
[Verse 3]
Ba ni dama ko sau guda in nuna wa dangina ke
Na ji a jikina ko aure za ki yi ni ne daidai ke
Ni ma koda aure za na yi zaɓina sai ke
Na gamsu da tarbiyyarki abar tunƙaho ce
[Chorus]
Muje gai da mama (Saboda kin sa atamfa)
Muje gai da baba (Saboda kin sa atamfa)
O-yeah, o-yeah, mu je gai da mama (Saboda kin sa atamfa)
[Verse 4]
Ga kallabi ya ɗauro, ƙamshinki ya ratsa ni
Wakanki sai an taru, mata ba za su iya ba
Daban ce ke, kin ba su rata-ta
Kuma gwana ce ke, kin fi su ʼyar gata
Kin zama Al kyabbar mata (Mai atamfa)
Ke ɗaya kin yo bambanta (Mai atamfa)
Kin tara taro don kin fesa wankan atamfa
[Chorus]
Mu je gai da mama (Saboda kin sa atamfa)
Mu je gai da baba (Saboda kin sa atamfa)
O-yeah, o-yeah, mu je gai da mama (Saboda kin sa atamfa)
[Bridge]
(Mai atamfa)
(Mai atamfa)
[Verse 5]
Yaga-yaga yanga
Yangarki ta na matuƙar burge ni
Maza-maza duba
Duba ki ga ƙauna ta shaƙe ni
Kwata-kwata daina
Sam kar ki kula wasu in dai ga ni
[Verse 6]
Kin fi su lura, don kin gane wankan atamfa
Ke zan kira mafaka guna ki ɗan ba ni rumfa
Kar ki yi sake na sagege don sakin ƙwai a ƙanfa
[Outro]
Mai atamfa
Mai atamfa
(Mai atamfa)
(Mai atamfa)
(It's Prince on the mix)
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...