album cover
Wanda Nake So
470
Music
Wanda Nake So was released on February 19, 2024 by ArewaBlog Records as a part of the album Atamfa
album cover
AlbumAtamfa
Release DateFebruary 19, 2024
LabelArewaBlog Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM103

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Salim Smart
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Bravo Master
Bravo Master
Producer, Mastering Engineer

Lyrics

[Verse 1]
Matsayinka daban na shaida wa dukkan dangina
(Soyayya tabbas ce)
Na yi imani da Allah
Na yi imani da ranar ƙarshe
Nisantar ki babban aiki ne
Mai jigata zuciya
(Rub Master)
[Verse 2]
Soyayyarki kamar numfashi ce a cikin raina
Tsananin da nakan shiga in na so ganin ki ba kya nan
Wayyo kaina
Daɗin da nake ji in na gan ki a gefe daban ne
Barkan ki da kwana
[Chorus]
Wacce nake so
Wacce nake so
Ga wacce nake so
Wacce nake so
[Verse 3]
Masoyina ne kai kuma ka dace da sarauta ta
Mulki na zuciyata da zuciyar ma duk kyauta
Yarda ta zana ba ka dukan kai na sai ka alkinta
Kula min da kanka shalele na tun da ina son ka
[Verse 4]
Mai wanke damuwata abar ƙauna
Mai wanke damuwata abin ƙauna
Tunda na tashi da safe nake ta tunaninka
Barkanka da kwana
[Chorus]
Wanda nake so
Wanda nake so
Ga wanda nake so
Wanda nake so
Ga wanda nake so
[Verse 5]
Kullum sabuwa soyayyarki ke zama raina
Bayan kai ba ni da kowa na killace kaina
Ƙwarai fagen soyayya kin kare mutuncina
Wani in ya kula sai in ji tamkar ga ka a gefena
Allah na kallon mu amana mu riƙe wa juna
Alƙawarinmu da kai ba mai goge shi a ƙirjina
[Chorus]
Wanda nake so
Kai! Wacce nake so
Wanda nake so
Ga wacce nake so
Ga wanda nake so
Written by: Salim Sadiq
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...