Lyrics

Everybody just call me daddy Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko Ba wani lalube zuciyana ke kika lalubo Assalamu alikum mai sunana, zo na fada maki Surarki ta ja maki Shiyasa na taho na fada maki Kwalliyarki tayi mani (kwalliyarki tayi mani) Kamshinki yayi mani (kamshinki yayi mani) Komai naki yayi mani, kama hannuna ki tafi dani Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo Ki tafi dani Masoyiya ki tafi dani Ki tafi dani Mai sona ki tafi dani Ki tafi dani Masoyiya ki tafi dani Ki tafi dani Mai sona ki tafi dani Tunda na ganki na kamu da son ki Zuciya na ta samu abinci Burina kullum in ganki Kusa dani ki kafe mani kunci Hakane zai sa naji dadi Zuciyana tayi mani sanyi Kama hannuna ki tafi dani Ko ina kikaje ni ma zani Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo Ba wani bincike zuciyanki ai nine ta binciko Ba wani lalube zuciyana keceta lalubo Ki tafi dani Masoyiya ki tafi dani Ki tafi dani Mai sona ki tafi dani Ki tafi dani Masoyiya ki tafi dani Ki tafi dani Mai sona ki tafi dani Ki tafi dani Masoyiya ki tafi dani Ki tafi dani Mai sona ki tafi dani Ki tafi dani Masoyiya ki tafi dani Ki tafi dani Mai sona ki tafi dani Mickey on the mixer
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out