Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Lyrics

AD music studio
Lalalalala
Lalalalala
Rub master
Lalalalala
Lalalalala
Rayuwar masoya sai a hankali
A sannu ake yinta nagani
Tamkar ruwa ne a cokali
In ya zube ya kuke gani?
Kaga ba zai kwasu ba
Sannan ba zai taru ba
Sannan ba zai ibu ba
Iska ta hure shi tuntuni
Ahh, ahh
Hmm
Lalala-lalalala
Hmm
Naga zuciya
Wacce ke da hayaniya
Naga zuciya, wacce a so tasha wuya
Babu magani sai Allah wahadaniya
Babu magani sai Allah wahadaniya
Babu magani sai Allah wahadaniya
Wayyo zuciya
Wayyo zuciya
Wayyo zuciya
Kin ga na sani
Kin sani komai yana shudewa
Kullum kokarina tawace hanya ke zanayo birgewa
In da damuwa fada mini gyaran
Sai nayo gyarawa
Bata lokacinki bani son yi
Saba lokacinki ban iyawa haka nai sarawa
Hmm
Hmm
Hmm
Hmm
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...