album cover
Da Yarda
4,843
Afro-Beat
Da Yarda was released on October 22, 2024 by ArewaBlog Records as a part of the album Da Yarda - Single
album cover
Release DateOctober 22, 2024
LabelArewaBlog Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM89

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Salim Smart
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Salim Sadik
Salim Sadik
Composer

Lyrics

Da yarda a so ke daurewa da juna sai ai sabawa
In na bude idanuna koko na rufe ke dai naka hange
Na fada soyayya tun tuni kaunar ki tai mini zarge
Zuiciya ta na tsaida ta ni akan kaunar ki na dage
Nai nisa a so ba ni jin kira balle ma har nayi waige
Zana fado tarihi na
Kece farkon labari na
Kadaichi ya kare tunda a yanzu gamu a tare
Nai sa a na morai zan shiga jeri na amare
Mataki na haurai zan taba daki na na aure
Na shirya tsaff na alkinta
Na zauna ko babu jerai
Da kai nafiso muyi tarewa
Mu rayu cikin shawkin kauna
Na kwashe in har zaya fita
Da rayuwa nasan muna da rabo
Idan kaga ai kukan rabuwa
Ka bincika zaka ga akwai sabo
Indai akwai so akwai shakuwa
Kai kadai zanayi wa yabo
A kaunar ka bani chanjawa
Ina nan ko za ai man zambo
Hadin mu da kai shi ne dai dai
A barni da kai zabin rai na
Rike amana sillar halali
Bani barin ki a ko wani hali
Damu aka ke kwatanta misalai
Ina da kai to na wuce gori
Matso kazo kaji labari
Da zaya sa kayi annuri
Zance naso tari tari
A cikin so da alkhairi
Bani da zabi in ba kai ba
Ka zamto mahadin rai na
Salim Smart on the beat
Da yarda a so ke daurewa da juna sai ai sabawa
Written by: Salim Sadik
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...