Lyrics

AD music studio Rub master In dai kina so na Ki fada kowa yaji In dai kana sona Ka fada kowa yaji Bakandamiya ta kece Bakandamiya ta kai ne Ahh, ahh, ahh, ahh Ki fadawa zuciyarki Zan zama abokiyarta Ko dan in dinga bata Abunda take bukata Ka fadawa zuciyarka Zan zama abokiyarta Ko dan na dinga bata Abunda take bukata Na dawo Kuma na samo Abunda kike nema kinji bakandamiyata Na dawo Nima na samo Abunda kake nema kaji bakandamiyana Wani abu ne ke damuna Na rasa wa zani gayawa Ko mene ke damunka Taho-taho ni ka fadawa Ina da wani sirri ne Da zuciyata ta ajewa Na san zaka bayyana min gareni baka boyewa Sai kin fita dani fili Ki daureni da dan kwali Ka gaya man can koli Ba mai daure ka da dan kwali Abunda ke damuna baya wuce ke-ke-ke Nasan karshen zancen baya wuce ni-ni-ni Daina wahalar da kanka in dan ni za'a baka ni-ni-ni Wace hujja zaki ban domin in rike ta santsi? Mai bakandamiya Mai bakandamiya kece Mai bakandamiya Mai bakandamiya kai ne
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out