Lyrics

Sound record So Sojaboy (Siyama) (Siyama) Baby na soki Nasoki ki soni nima Dan kin shiga raina Na kamu da sanki anan ma Hakurin da zana baki A zuciyarki zaki sani Dan sanki ne ke sa tinani Kin ziga ni Na you be the number one, number one Kuma bayki da gardama, gardama Kin hadu kin gama, kin gama Tun daga chan kasa har sama Na you be the number one, number one Kuma bayki da gardama, gardama Kin hadu kin gama, kin gama Tun daga chan kasa har sama (Siyama) Siyama irinki shine take wuyar nema (Siyama) Introduce you to all my niggas abokaina (Siyama) Sanki shine dalilin naje garin nissa (Siyama) kece masaukina (Siyama) dan kina tinanina (Siyama) Siyama irinki shine take wuyar nema (Siyama) Introduce you to all my niggas abokaina (Siyama) Sanki shine dalilin naje garin nissa (Siyama) kece masaukina (Siyama) dan kina tinanina Wani yaga wata yaso wata Wata kama take da yar gata Inda rabbana baby ba yawa Shike ke gyrawa Baby yane? Ki kulani kiji wasu kalamai In so samu ne Toh ki kula so gani A kanki yar sarauta Ni ko na ganta bansan ta Ko tayi bani mota In na ganki zan huta A kanki yar sarauta Ni ko na ganta bansan ta Ko tayi bani mota In na ganki zan huta (Siyama) Siyama irinki shine take wuyar nema (Siyama) Introduce you to all my niggas abokaina (Siyama) Sanki shine dalilin naje garin nissa (Siyama) kece masaukina (Siyama) dan kina tinanina (Siyama) Siyama irinki shine take wuyar nema (Siyama) Introduce you to all my niggas abokaina (Siyama) Sanki shine dalilin naje garin nissa (Siyama) kece masaukina (Siyama) dan kina tinanina (Siyama) So Sokkotawan Shehu
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out