Lyrics

(ASM record) (Yane) Raba gardama Aure na is coming Tunda ga raba gardama, tazo Eh, nima aure na is coming Tunda ga raba gardama, yazo Saura kadan Muna jiran lokaci Mun sha fada Wadansu na kulafuci Masu cewa munki aure Mukewa tsokaci Sun manta Sai rabbi ya nufa muyi Dan ko kamar mutuwa ce Da tautausayi Da ba'a sa rana wace za'a yi Kwatankwaci mai ciki da laulayi Idan yaso ko a ina zatayi Aure na (is coming) Aure na (is coming) Ba dan tuwo ba akayi ciki Sai dan ya adana sirrika A yanayi na farin ciki Ko kuma ma akasin haka Barewa batayin gudu 'Danta ya kasa hawa tudu Bar tsokanar mai zuhudu Cikin dare akayin gudu Kar ku taban raba gardama Zabina ita na gama Zo kusa karbi farar zuma Ki sha ki bani mu tsunduma Kogi na so muyi azama Mata sune mini tsangwama Dan nace, "An gama" Kyau da salo ba wata tamkar ke Karka fasan kai yayi jini Ni nai sa'a ba wani Kafi ni ma kyawun gani Kana da kyau ga gwar jini Mai hakuri baka gunaguni Koda a taron sansani Abincin wani gubar wani Kai zuciyata ke gani Kayi daban (hubbi) Karka kujan (hubbi) Kaje dani Duk inda zaka je
Writer(s): Adam Asm Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out