Credits
PERFORMING ARTISTS
Yaks Aruwa
Performer
Sam & Dave
Piano
COMPOSITION & LYRICS
Yaks Aruwa
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Sam & Dave
Producer
Lyrics
Na San ya na so na
Na San ya damu
Duk loton da na Kira
Ya Nan a shiye
Ko cikin kunci
Mai taimako na
Dukk loton da na Kira
Ya na Nan a shirye
Yeah...
Shi yake yin komai ya ce zai yi
Baba na da Iko
Yeah don me zan damu
Baba ya ce zai yi
Tabbas ya na da Iko
Na San ya na so na
Na San ya damu
Duk loton da na Kira
Ya Nan a shiye
Ko cikin kunci
Mai taimako na
Dukk loton da na Kira
Ya na Nan a shirye
Yeah...
Shi yake yin komai ya ce zai yi
Baba na da Iko
Yeah don me zan damu
Baba ya ce zai yi
Tabbas ya na da Iko
Alkadiru
Ba ka latti
Ba ka kuskure
Mai Alheri
Ka bar chasain da Tara
Domin Kauna ta
Kai Kai sauko daga sammai
Domin kaunata
Ka sauko daga sammai
Domin Ceto na
Ka sauko daga sammai
Ka bar chasain da Tara
Domin kaunata
Alkadiru
Ba ka latti
Ba ka kuskure
Mai Alheri
Ka bar chasain da Tara
Domin Kauna ta
Alkadiru
Ba ka latti
Ba ka kuskure
Mai Alheri
Ka bar chasain da Tara
Domin Kauna ta
Written by: Yaks Aruwa