album cover
Na Gaskanta
157
Christian
Na Gaskanta was released on July 26, 2024 by Silva D as a part of the album Colours on Grey
album cover
Release DateJuly 26, 2024
LabelSilva D
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM59

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Silva D
Silva D
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Silva D
Silva D
Songwriter
Dauda Sylvanus
Dauda Sylvanus
Songwriter

Lyrics

Verse 1
Akwai Suna
Suna mai dadi
Wanda Ba Kama sa ko kwa misali
Babu ceto Kuma ga wani
To ai Ba kwa Hanya Sai Dai shi
Ko tsanani
Ko Yanayi
Bazan manta da Sunan nan ba
Ko Arziki ko talauci
Bazan manta da Sunan
Wato Sunan yesu
Na gaskanta
Da Sunan yesu (2x)
Na gaskanta
Da Sunan yaweh
Na gaskanta
Da Sunan Uba
Verse 2
Now I know
That you are the way and the truth
And always my heart will keep longing for you
Empty me and fill me with nothing but you
If your ways are narrow I'll still be there with you (4x)
Na gaskanta
Da Sunan yesu (2x)
Na gaskanta
Da Sunan yaweh
Na gaskanta
Da Sunan Uba
Written by: Dauda Sylvanus, Silva D
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...