album cover
Rusuna
album cover
Rusuna was released on September 4, 2026 by Silva D as a part of the album Rusuna - Single
ReleasedSeptember 4, 2026
LabelSilva D
LanguageEnglish
BPM67
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Iye
Iye
Oh
Oh
Iye
Me zai gagare ka
Mai jin adu'a ta
Ni ban gani ba
Me zai gagare ka
Mai jin adu'a ta
Ni ban gani ba
Eeeeeh
Wa zai gagare ka
Mai jin adu'a ta
Ni ban gani ba
Iye
Iye
Oh
Oh
Oh
There is nothing
Too hard for you to do
Iye
Iye
In na rusuna
Da adu'a ta
Yesu za ya ji ni
Za ya ansa min
Duk damuwa ta
Bai fi Karfin Sa ba
Yesu zaya ji ni
Zaya ansa min
In na rusuna
Da adu'a ta
Yesu za ya ji ni
Za ya ansa min
Duk damuwa ta
Bai fi Karfin Sa ba
Yesu zaya ji ni
In na rusuna
Da adu'a ta
Yesu za ya ji ni
Za ya ansa min
Duk damuwa ta
Bai fi Karfin Sa ba
Yesu zaya ji ni
Zaya ansa min
In na rusuna
Da adu'a ta
Yesu za ya ji ni
Za ya ansa min
Duk damuwa ta
Bai fi Karfin Sa ba
Yesu zaya ji ni
Ni ban gan abinda zai gagare Yesu ba
Ni ban gan abinda zai gagare Yesu ba
Ni ban gan abinda zai gagare Yesu ba
Written by: Dauda Sylvanus
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...