album cover
MURYA TA
572
Afro-Beat
MURYA TA was released on July 14, 2022 by Ahmad Shanawa as a part of the album MURYA TA - Single
album cover
Release DateJuly 14, 2022
LabelAhmad Shanawa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ahmad Shanawa
Ahmad Shanawa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ahmad Shanawa
Ahmad Shanawa
Songwriter

Lyrics

Shanawa nei
Nine, baban chakwai
Sultan with beat baby
Na zama turke zaune
Shanawa mai waka ne
Na zaune qalau da mutane
Kai jamma'ar dukan su sun sani
Muryata ce wanan
Zane nayin kyau jikin gini
Ashe dai rana na gaban wuni
In gaida maza, mata ina wuni
Nai sa'ar muryata
Ina sa'ar wakata
Basira ta ce gata
Na dauki kadan na gwada ta
Na nuna iya kimarta
Na yarda ina ne zata
Da nazo na rereta
Ta zaga dukan jamma'a ta
Cikin ta dauka babu fariya
Muryata ce wanan
A haka nake samun abun niya
Muryata ce wanan
Nake wakar data zaga duniya
Na gaida iyaye na mazan jiya
Mata na kano sun doka kidana banji ba
(Haba)
A kace shanawa ba nan, ba gani ba
(Kai jamma'a)
Wasu sunci amana ta ban damu ba
Muryata ce wanan
A gurin yaro dai bazan doku ba
Muryata ce wanan
Wane yaro gurina yafi na goruba
Watan ruwa shine marka
Hanu bai daukar jinka
Ni bani zama fa irinka
Kai nei dai keda kalarka
Kema keke da kalanki
Shi dai bin bango kadangare
Shi ko ramin karya yakan kure
Yanzu dukanin makiyan mu sun ware
Basu ma kalan mu bare su san kure
Hutu sai su saraki
Kai aiki sai jaki
Ashe magana na baki
Sare san gandoki
Matar taure sunanta akuya
(mehhh)
Ni Kuma banayin haushin karen jiya
Mai juyi shike hajijiya
Ashe doki shike haniniya
Eh sanda hanun jauro
Shin ko me zai koro
Ga jamma'a ga taro
Waye zaya ji tsoro
Shima rimi sunansa bishiya
Gani ina waka kamar jiya
Salon wakata har da kafiya
Ina dan tale zarenki duniya
Gishiri shine sirrin cikin miya
Jirgina sai ya sauka lafiya
Nace muku wane wanene
Wane wanene, daga wanan menene
Riga riga ne
Wando wando ne
Hula hula ce
Ruwa baya karewa dan kada
Biri bashi da hadi dama gada
Kuma na tar mai tarko da hassada
Muryata ce wanan
Idan an nemi ni
Da nazo an gani
Da na fadi a ji ni
Da na tafi a bi ni
Gashi dai kuma ni ba aljani bane
Muryata ce wanan
Gashi ni kuma ba mushirki bane
Muryata ce wanan
Nidin nine, ahmad shanawa bani fariya
Written by: Ahmad Shanawa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...