album cover
Bayan Rai
7,592
Afro-Pop
Bayan Rai was released on November 1, 2024 by Hussaini Danko as a part of the album Bayan Rai - Single
album cover
Release DateNovember 1, 2024
LabelHussaini Danko
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM127

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hussaini Danko
Hussaini Danko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hussaini Danko
Hussaini Danko
Composer

Lyrics

Bayan rai ki aminta da ni
Nafi so ka kusanta da ni
Bayan rai ki aminta da ni
Nafi so ka kusanta da ni
Har bayan rai na aminta da kai
Taho kusanta dani ka jikai na
Alkawari ka rike na rike
Dani da kai mu aminta da juna
Har bayan rai na aminta da ke
Na baki so shine kuduri na
Alkawari ki rike zan rike
Dani da ke mu aminta da juna
Wai hanzari nayi koko jira?
Nazo ina dada kwalla kira
Abinda na so zanyi bara
Da kin na'am rai zai hakura
Zuciya ta daina dara
Zan fada ko zaki jikai na
Har bayan rai na aminta da kai
Taho kusanta dani ka jikai na
Alkawari ki rike zan rike
Dani da ke mu aminta da juna
Nima a raina kai daya ne
Da zuciya ta rike ta aje
Dadi wuya na dau aniya
Kar kayi zaton wai zana guje
Sirri na zuciya yau na baje
Zama da kai ne zan amfana
Har bayan rai na aminta da ke
Na baki so shine kuduri na
Alkawari ki rike zan rike
Dani da ke mu aminta da juna
Har bayan rai na aminta da kai
Taho kusanta dani ka jikai na
Alkawari ka rike na rike
Dani da kai mu aminta da juna
Rayuwa da masoyi dadi
Duniyar so tayi mana fadi
Ke nake so yau muyi tadi
Babu laifi in nayi kaudi
Zuma ta so zan baki da ridi
Dandano nasa zan naji dadi
Har bayan rai na aminta da ke
Na baki so shine kuduri na
Alkawari ka rike na rike
Dani da kai mu aminta da juna
Alkawari ki rike na rike
Riba ta soyayya muyi aure
Farin cikin ranar da nake
A ce gidan ka a yau zan tare
Zanyo rawa tsalle na dire
Taho ki bini mu taka tare
Na zo gare ka riken hannu na
Har bayan rai na aminta da ke
Na baki so shine kuduri na
Alkawari ki rike zan rike
Dani da ke mu aminta da juna
Written by: Hussaini Danko
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...