album cover
Zani
434
Afro-Pop
Zani was released on November 14, 2024 by Natty as a part of the album Zani - Single
album cover
Release DateNovember 14, 2024
LabelNatty
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM113

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Mr youngk
Mr youngk
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Mr youngk
Mr youngk
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Mr youngk
Mr youngk
Post Production Engineer
Workdonebeats
Workdonebeats
Vocal Producer

Lyrics

Intro
Workdone
Man natty x2 baba
Verse1
Lokacinda kika fito kowa na kallonki
Yanmata da yawa sunci ado ke kike da banbanci
babu qarya jikinki yabi launin kayanki
Yarinya mai fadin idanu kuma ga dogon hanci
Da naganki sanda sojoji na suka sara
Yanayin kyawunki tamkar Kece kika zana
Kin gani wallahi zuciya na kika kama
Dama nine wata da kinzamo mini zarah
Chorus
Ni idan kin daura Zani yana burgeni
Nakanji shauqin soyayya yana kama ni
Ni idan kin daura zani yana burgeni
Yadda kike bada kala yana ratsa ni
Yadda kika daura zani yabani shawa
Kina tafiya kina takun burgewa
Yadda kika daura zani yabani shawa
Har sauran matan Kece suke yabawa
Verse2
Tsuntsun soyayya ya tashi ya kai can sama
Abunda kika bani na lasa aiko ya zarce zuma
Yaki yar uwa
Qamshi kike na almiski
Ke kika sa Ina shauqi
Bana gajiya da zancen ki
Da naganki sanda sojoji na suka sara
Yanayin kyawunki tamkar Kece kika zana
Kin gani wallahi zuciya na kika kama
Dama nine wata da kinzamo mini zarah
Chorus
Ni idan kin daura Zani yana burgeni
Nakanji shauqin soyayya yana kama ni
Ni idan kin daura zani yana burgeni
Yadda kike bada kala yana ratsa ni
Yadda kika daura zani yabani shawa
Kina tafiya kina takun burgewa
Yadda kika daura zani yabani shawa
Har sauran matan Kece suke yabawa
Outro
Ni idan kin daura zani yana burgeni
nakanji shauqin soyayya yana kama ni
Hmmm hmm hmm hmm
Ooh oh oh ohhhh
Written by: Mr youngk
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...