album cover
Baba Tee
1,166
Alternative
Baba Tee was released on December 6, 2025 by Teeswagg as a part of the album One man army - EP
album cover
Release DateDecember 6, 2025
LabelTeeswagg
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Teeswagg
Teeswagg
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Abdulrahman Usman
Abdulrahman Usman
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Abdulrahman Usman
Abdulrahman Usman
Producer

Lyrics

Itz d daski ovizta on the beat
Wai zata bani mamaki, a'a kidai bani mamanki
Tana son shiga daki hmm nikuma tee butan maishayi
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee (Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee)
Muna basu shi kuma ba fashi (Muna basu shi kuma ba fashi)
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee (Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee)
Munata basu shi harda Fati
Haba Fatima ce (fatima ce)
Salamatu ce (salamatu ce)
Koko Hafsatu ce (koko Hafsatu ce)
Ko su Aisha ne (ko su Aisha ne)
Fatima ce (eh)
Salamatu ce (eh eh)
Koko Hafsatu ce (mune)
Toh ga miliyan biyar kuje ku sa kati
Ga kaki, kaki
Ya zan baki ma ki ki
Your boyfriend karamin alhaki
Tee sarki, zaki
Ga kopi, kisha mamaki
Ga sauti, yana mata dadi
Ga shikon kamar (goma)
One show (miliyan goma)
One hit (nabata doha)
Nabara naira (nabata dollar)
Hehehe
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee (Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee)
Muna basu shi kuma ba fashi (Muna basu shi kuma ba fashi)
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee (Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee)
Munata basu shi harda Fati
Haba Fatima ce (fatima ce)
Salamatu ce (salamatu ce)
Koko Hafsatu ce (koko Hafsatu ce)
Ko su Aisha ne (ko su Aisha ne)
Fatima ce (eh)
Salamatu ce (eh eh)
Koko Hafsatu ce (mune)
Toh ga miliyan biyar kuje ku sa kati
Aunty gidi, tana ciki
Gidan biki kuma ana kidi
Abin ya bi jiki kuma yaci jiki
Nikuma ina ciki
One show (miliyan goma)
One hit (nabata doha)
Nabara naira (nabata dollar)
Teee
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee (Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee)
Muna basu shi kuma ba fashi (Muna basu shi kuma ba fashi)
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee (Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee)
Munata basu shi harda Fati
Haba Fatima ce (fatima ce)
Salamatu ce (salamatu ce)
Koko Hafsatu ce (koko Hafsatu ce)
Ko su Aisha ne (ko su Aisha ne)
Fatima ce (eh)
Salamatu ce (eh eh)
Koko Hafsatu ce (mune)
Toh ga miliyan biyar kuje ku sa kati
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee
Ovizta on the beat
Sai ba-sai ba-sai ba-sai baba tee
Written by: Abdulrahman Usman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...