album cover
Ai Dake
1,374
Afro-Beat
Ai Dake was released on December 16, 2023 by Musan Danko as a part of the album Ai Dake - Single
album cover
Release DateDecember 16, 2023
LabelMusan Danko
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM109

Credits

PERFORMING ARTISTS
Musan Danko
Musan Danko
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Musa Garba
Musa Garba
Songwriter

Lyrics

(Musax)
(Musax Beatz)
Dole zan bayyana
Tunda na ayyana
Dake kadai zan yi rayuwa
Na shigo ayari
Da sabon tambari
Da zaya magance damuwa
So baya ji bai gani
Baya da tausayi
Ga wanda duk yayi kaduwa
Taimaka ki mini agaji
Zuciya ta gaji
Son ki ne ke ta karuwa
An yabe ki gun hankali
Ga kyau da kyal-kyali
Haduwar mu na kasa mantawa
Wallahi nayi miki tanadi
Kibar taraddadi
Komai za nayi miki a rayuwa
Na baka soyayya
Soyayya
Soyayya
Na samu soyayya
Soyayya
Soyayya
Yau ina jin dadi na
Na samu madubi na
Ya yarda ya rayu dani kai na zai kyale komai
Ya gama da tunani na
Amarya suna na
Duk wanda yake sona duk dole kawai zai barmai
Toh ka dan ji bayanai na
Ko'ina fadi suna na
Kafin wata ya ta kula ka kace ta ji tsoro na
Zan bayyana hali na
Da tsantsar kishi na
Don zan iya komai domin son ka masoyi na
Ai dake
Sai dake
Sai dake zan more rayuwa
Sai da kai
Ai sai da kai
Sai da kai nima zan more rayuwa
So ne, ke gina kauna
Hakora, sanadi na tauna
In bake, babu rai na
In babu kai nima babu rai na
Ahh-haa
Oh ho-ho
Oh-oh-oh (oh-oh-oh)
(Mix)
(Musax mix)
Written by: Musa Garba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...