Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Acoustic Guitar
COMPOSITION & LYRICS
Salim Smart
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Salim Smart
Producer
Lyrics
Mun samu amsar tambaya
Annabi nei mafita kadai ga halitta komai ya tsaya
Mun samu amsar tambaya
Annabi nei mafita kadai ga halitta komai ya tsaya
Ku taho kuji yauma so nake ku taya ni kulawa
Mu rubuta tare hakan a tare mu kara biyawa
Mu gawa halitta taha nei mai issa da iyawa
Wanda duk bashi ba gaya musu bai da amsar ko wace tambaya
Shi yasan yaya akayimu ya yakamata mu rayu
Shi yasan wata hanya zamu bi mu zamo wayayu
Sai da sansa zukatan talikai zasu zam shiryayu
Inda duk a barshi a halaka wanan nei tsarin duniya
Written by: Salim Smart