album cover
Mata Ta
album cover
00:00
00:10
00:25
02:35
00:00
03:08
Past 7 Days
Mata Ta was discovered most frequently at around 10 seconds into the song during the past week

Lyrics

Auta Waziri kuke ji Malan
Dadin Soyayya kaso mai sonka ku shirya
Ita kam soyayya naji dole a mata biyayya
A sa hakuri da amana sirrin ciki karda a tona
Ashe lamarin soyayya dadi yau gobe da quna
Nasan zaki kula soyayyar nan kar ta bache
Ke che fitila ta, Ke che nasara ta
Ke che wacca na aura ke zana kira mata-ta
Alkawarin soyayya ce na dauka kuma zana chika
Bari in shaida maki raina da ruhi na baki duka
Babu alamar wani gurbi da yayi saura ke kin ka chika
Kinga irin soyayyar nan ne ke sanya a ji a jika
Ban damu komi zasu fada ba su tsaya nan inda su dan ba
Da izinin ki nake ta zuba inda so ba zaki aje ba
Ke che fitila ta, Ke che nasara ta
Ke che wacca na aura ke zani kira mata-ta
NI na fada ke che zabi na ke kika nunan tsan-tsar qauna
Wacce nan nuna wa ahali na kizama uwar ya'ya na
Haba ki jiyo kalli idona dan so kar tayi mini barna ba
Na sanki gun chika alkawari nasan da bazaki gajiya ba
Ke che Mata-ta (Mata-ta), Ga Mata-ta
Ke che Mata-ta da zata iya wa gata masoyiya
A haka dai kika so ni
Kika yarda ki bi ni Da ajinki kina zamani
Da silar qauna nima da wanda suke so nache a'a ke che a qalbi na
Mahadin qauna Kalmar take min dadi inji har duniyar ga da fadi
Da ke che nake wa zumudi inji an soki sai inji daddi
Sunche in barki da na qi sai suka bar ni yafi sauqi
Ciwon sonki ne da ni ke che ke da magani
Gurin nan da babu ke Dan Allah kar ma a aje dani
Ke che fitila ta, Ke che nasara ta
Ke che wacca na aura, ke zana kira mata-ta
Written by: Auta Waziri
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...