album cover
Ruwan Sama
4,414
Pop
Ruwan Sama was released on February 7, 2025 by MB RECORD NIGERIA LIMITED as a part of the album GANGARIYA
album cover
Release DateFebruary 7, 2025
LabelMB RECORD NIGERIA LIMITED
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM86

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar MB
Umar MB
Performer
COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Lyrics

Masoyi gangariya, baka fariya
Gwarzon duniya
Masoyi gangariya, jigon gani na
Wanda ke yaba ado na
Baya san sani rana
Madubin sirri na
Kinga na kamu
Na kamu, na kamu
Wallahi na damu
Na damu, na damu
A kanki na zaunu
Na zaunu, na zaunu
Za ayi ruwan sama, yanzu zuwa anjima
An riga an kuma
Soyayya ta kama ni
Daga idanu samman ki
Masoyiya na yaba ki
Na aminta da shirin ki
Sanki ya hirgita ni
Nakira ka abun rufesun rai
Na biyo ka da alkahari
Zan tarairayi so jariri
Za ayi ruwan sama, yanzu zuwa anjima
An riga an kuma
Soyayya ta kama ni
Daga idanu samman ka
Masoyi na yaba ka
Na aminta da shirin ka
Sanka ya rikita ni
Written by: umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...