album cover
Wayyo
album cover
Wayyo was released on May 9, 2025 by Maidawa as a part of the album Wayyo - Single
May 9, 2025
LabelMaidawa
BPM114
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Yeah
Maidawa
Ehmana
Naga kowa yayi kyau
Pes pes pes pes
Kema kinyi kyau
Pes pes pes pes
Kaima kayi kyau
Pes pes pes pes
Nima nayi kyau
Pes pes pes pes
Zamuyi selfie
Muyi dancing
Muyi juyi
Daga sama zuwa qasa
Zamuyi selfie
Muyi dancing
Muyi juyi
Daga sama zuwa qasa
Wayyo kaina
Kafada na
Kwankwaso na
Basu hanani in taka ba
Wayyo kaina
Kafada na
Kwankwaso na
Basu hanani in taka ba
Wayyooo
Wayyo Nan x 4
I no send nobody
Masu son gani na ace musu su sayi tikkiti
Idan sukazo ace subi layi
Dan gani yanzun no prisoner no mercy
No mercy
Zamuyi selfie
Muyi dancing
Muyi juyi
Daga sama zuwa qasa
Zamuyi selfie
Muyi dancing
Muyi juyi
Daga sama zuwa qasa
Wayyo kaina
Kafada na
Kwankwaso na
Basu hanani in taka ba
Wayyo kaina
Kafada na
Kwankwaso na
Basu hanani in taka ba
Wayyooo
Wayyo Nan x 4
Written by: Maidawa

Loading...