album cover
Wassup
album cover
Wassup was released on November 18, 2025 by Maidawa as a part of the album Wassup - Single
November 18, 2025
LabelMaidawa
BPM100
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Yeah.
Maidawa.
Ehmana.
Ni da gayu munyi kombo.
Yammata suna tambo.
Baby ya kike wassup.
Har gidan ku zan zoooo.
Ni da gayu munyi kombo.
Yammata suna tambo.
Baby ya kike wassup.
Har gidan ku zan zoooo.
WASSUP x4.
WASSUP x4.
Yeah.
sajen is real ba artifici ba.
Ni da cman ba B O C ba.
Iya gayu ba a fini ba.
Hada zance ba a fini ba.
Maidawa ne ko baki ji ni ba.
A gidan ku waye bai Sanni ba.
Zanzo gobe in yau baki ganni ba.
Ki ban zobo ba lacasera ba.
Ina fata dai kin iya shaggoba.
Nine music hassan ba Hussaini ba.
Mr lover man Mr ganja man.
My own for you is like a spider man.
Am the raster kai Na ba Dada.
Zan baki soyayya kamar gada.
Ina da gardi fa kaman gyada.
I be your typhoid man gyada.
Ni da gayu munyi kombo.
Yammata suna tambo.
Baby ya kike wassup.
Har gidan ku zan zoooo.
WASSUP x4.
Good morning ko baki tashi ba.
Me kike ci ko baki karya ba.
Nasa kudi ko baki gan su ba.
Ni fa bance kiyi asusu ba.
Jiya ban gan ki gun tambo ba.
Shiyasa ma ban yi kombo ba.
Kema kin gan ni a MTV ba.
Ai saura Al-Jazeera ma.
Da kyar in yi ace ba a ji ni ba.
Ko kuma in zo ace ba gan ni ba.
A north waye zaice bai sannni ba.
Ki zo da zonku girl ba shoki ba.
Kin hadu original ba China ba.
Ido na a kan ki ban kyafta ba.
Digi dim digi dim dim diba.
Da ni da ke kawai ba su ganmu ba.
Ni da gayu munyi kombo.
Yammata suna tambo.
Baby ya kike wassup.
Har gidan ku zan zoooo.
Ni da gayu munyi kombo.
Yammata suna tambo.
Baby ya kike wassup.
Har gidan ku zan zoooo.
WASSUP x4.
WASSUP x4.
Written by: Maidawa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...