album cover
Ranar Murna
2,439
Afro-Beat
Ranar Murna was released on July 25, 2025 by OSB as a part of the album Ordinary Sokoto Boy - EP
album cover
Release DateJuly 25, 2025
LabelOSB
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM111

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Boyskido
Boyskido
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Adeyinka Oladunni Dare
Adeyinka Oladunni Dare
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Soundlicious
Soundlicious
Producer
Yussy
Yussy
Mixing Engineer

Lyrics

Ayyaraye eh
Baby ina nan tahe
Ga zuciya ta nan chabe
Soyaya zaqi like rake
Kece makulin Zuciya
Ki bude mini in shiga
Yardar ki ne nike bida
I love you so much my dear
Soyaya dadi dandano
Gimbiya kizo ki aure ni
Tun daga kallo na farko zuciya ta zabe ki
Ooo
My baby my baby
Na you i go marry
My baby my baby iwo ni mo fe fe
Ranar murna gimbiya ta hau dokin girma
Mun yo guda zamu tafi mu kai ta dakin aure

Gimbiya ki taimaka ma mijin ki
Ki dinga kula da mijin ki
Gimbiya ki dinga bashi abinci
Gasa mishi kifi
Gimbiya ki dinga sa jambaki
Ki hada da kwalli
Gimbiya ki tausaya ma mijin ki
Ooo ooo ooo
Da Zuciya ta
Da dukiya na
Komai nawa na baki
Sadaki na biya lehe na kai
Komai na biya ba bashi
Kyakyawa ga gashi
Ga pink lips kuma ga lashes
Zan sai miki vasace
Ooh baby zan sai miki vasace
Soyaya dadi dandano
Gimbiya kizo ki aure ni
Tun daga kallo na farko zuciya ta zabe ki
Ooooo
My baby my baby
Na you i go marry
My baby my baby iwo ni mo fe fe
Ranar murna gimbiya ta hau dokin girma
Mun yo guda zamu tafi mu kai ta dakin aure
Ranar murna gimbiya ta hau dokin girma
Mun yo guda zamu tafi mu kai ta dakin aure
Ranar murna gimbiya ta hau dokin girma
Mun yo guda zamu tafi mu kai ta dakin aure
Ranar murna gimbiya ta hau dokin girma
Mun yo guda zamu tafi mu kai ta dakin aure
Written by: Adeyinka Oladunni Dare
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...