album cover

Zabi

8,561Pop2025
album cover
Zabi was released on February 7, 2025 by MB RECORD NIGERIA LIMITED as a part of the album Farin Wata - EP
ReleasedFebruary 7, 2025
LabelMB RECORD NIGERIA LIMITED
BPM
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Zuci bata da zabi
Ba batun lissafi
Jiki babu karfi, soyayya che sila
Mai yin so kabar yin haufi
Aikin so kama da na tsafi
So rijiya mai zurfi
Mai sa canza kala
A kan ki komai zana yi
Karda fuska tayi mini sauyi
Dama kiyi mini uzuri
Zama dake nai ra'ayi
Tausa zuciya ta zaki yi
Domin tabar kada tambari
Ido na ganin giftawar ki
Kunne na sauraren ki
Sa'in da nagga idanun ki
Na gasgata ki
Rayuwa mai kyau kin saita ni
Tunda bakya so wata ma ta kulla ni
Ki ja ni hani na ki a jiye ni
Ki sanya kunne naki ki saurarai ni
Kin shige zuciya
Ina sonki gaskiya
Matan da ke duniya
Kin fi su iya soyayya
Na zo mu dan zagaye
Dake mu dan rausaya
Kina bani kariya
Babu mai jayayya
Mu amfani lokaci
Ina baki tabbaci
Idan kinyi furuci
Babu mai jayayya
Zuci bata da zabi
Ba batun lissafi
Jiki babu karfi, soyayya che sila
Mai yin so kabar yin haufi
Aikin so kama da na tsafi
So rijiya mai zurfi
Mai sa canza kala
Yan mata kyakkyawa
Mai kyaun hali son kowa
Ban yi miki yawa
Ko na yi maki tsawa
In babu ke soyayya
Za'a ganni mashaya
Bana yi miki karya
Ki bani goyon baya
(Na-na-na-na na-na-na-na-na)
Written by: umar musa sulaiman

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...