album cover
Dangote
1,497
Afro-Beat
Dangote was released on July 20, 2025 by Villah Record as a part of the album Sutura EP
album cover
Release DateJuly 20, 2025
LabelVillah Record
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Bilal Villah
Bilal Villah
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Bilyaminu Umar Yunusa
Bilyaminu Umar Yunusa
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
DM
DM
Producer

Lyrics

Sai sai kunyi arziki, dole ne arzikin ne
Everyday barara
Kuzo muje mu gwada
Dole zamu gwada
Kashe kudi nake kamar Dangote
Allah ne ya san gobe
Nemi kudi ko dan gobe
In kayi kyauta kar kayi zobe
Gani saman su kamar satellite
Ina haska su kamar ringlight
Uhmm I dey catching cruise
Suna feeling vibes, I dey give them cruise
Kashe su da lines sukace oshe
Na wuce sanin su tun yaushe
Ina da melody fresh boy yaro mai energy
Ina da packaging harka ta bana managing
Karka biye mana zamu iya yimaka dameji
Ahhh mind dem suna damuwa, I dey disturb ina damun su
Fanbase suna karuwa matsaloli muna kore su
Mind dem suna damuwa, I dey disturb ina damun su
Fanbase suna karuwa matsaloli muna kore su
Komai da lokaci rabon da yake namu zamuci
Bani da korafi ga wanda suke mini tsokaci
Masu samin baki for my own matter
Kufa da nace their own papa
Sunji haushi futa sabgana
Shout out to my own mama
Masu san suga faduwa tah
Saidai suga cigaba na, dan riga nayi rata
Rabbi yayi mini gata
Masu son suga faduwa ta
Faduwa ta
Saidai suga cigaba na
Cigaba na
Mind dem suna damuwa I dey disturb ina damun su
Fanbase suna karuwa matsaloli muna kore su
Mind dem suna damuwa I dey disturb ina damun su
Fanbase suna karuwa matsaloli muna kore su
Ina da melody fresh boy yaro mai energy
Ina da packaging harka ta bana managing
Karka biye mana zamu iya yimaka dameji
Written by: Bilyaminu Umar Yunusa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...