album cover
Amarya
576
Afro-Beat
Amarya was released on December 12, 2025 by 5861962 Records DK2 as a part of the album Amarya - Single
album cover
Release DateDecember 12, 2025
Label5861962 Records DK2
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Fablous Junayd
Fablous Junayd
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Junaidu Ibrahim
Junaidu Ibrahim
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Megamix
Megamix
Producer

Lyrics

Is Fablous Junayd
FJ is your boy yeah yeah
Yau babbar ranar farinciki ga iyaye
Dangi na tayaki murna ga su kawaye
Kowa yaciyo ado kamshi na turare
Ai wannan gidan bukin an tara amare
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Yau ranar farinciki ce
Amaryar tamu tayi dace
Soyayya ruwan zuma ce
Idan kinsha kiba masoyi
Ai kedin ta dabance ko achikin mata
Mummy's daughter ai dole ayimiki gata
Kai anchi ado da atamfa ga manyan mata
Buki shagali na amaryarnan babu irinta
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce ke
Yau babbar ranar farinciki ga iyaye
Dangi na tayaki murna ga su kawaye
Kowa yaciyo ado kamshi na turare
Ai wannan gidan bukin an tara amare
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Amarya ta shiga dakinta
Kuma mun yaba da zabinta
Sunason juna da Angonta
Dole ne abarmata kayanta
Tunda angon naki ya biya sadaki
Ki shirya yau ne za'a kaiki daki
Daga yau mamanshi ta zama mamanki
Wai ina kike kifito kowa ya ganki
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce
Amarya ce ke
Yau babbar ranar farinciki ga iyaye
Dangi na tayaki murna ga su kawaye
Kowa yaciyo ado kamshi na turare
Ai wannan gidan bukin an tara amare
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Daga yau sunanki
Amarya
Amarya
Amarya
Written by: Junaidu Ibrahim
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...