album cover
RAYUWATA
16,585
Afro-Beat
RAYUWATA was released on December 30, 2025 by 5733591 Records DK as a part of the album RAYUWATA - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:30 - 00:35
RAYUWATA was discovered most frequently at around 30 seconds into the song during the past week
00:00
00:15
00:20
00:30
00:50
01:05
01:15
02:05
00:00
02:36

Music Video

Music Video

Lyrics

They call me man with the vibez oh
Y'all listen
Zana duba ko ina da ko ina
Da sanki zana share kukan zuciyaa
Kizam mini jijiya masoyiya
Rayuwa babuke Toh akwai wuya
Zana tsugunna nadan rissina
Dan keke bani wata kariya
So da zafi so da dadi amma nikam dai nasha wuya
Zana baki rayuwata da sanki zana kauda duka damuwata
Sanadi na rabbuta dake zaya sanya mini rassuwata
Kisan duka matsalata am sure for you zaki warware tah
And am better for you forever than everything is badd
In bake baby nizan hauka ce
Baby wai inane zanje
Da sanki na tashi da sassafe
Muzan jini da jijiya ni dake dan mun dace
Zinariya me kyan gaske
Na duba ba tamkar yakee
Keke koya mini soyayya ni sanki zana fara babu jin kunya
Gani tafe akan hanya babu gargada kuma babu jayayya
Kece daya a tunani nah daya tamkar dubu a kalbi
Kin mallake duka sashii nah and I love U to the core duu tsayin hanya
Sashin da dadi abun sosai
Yabi jini har dukan rassai
Nafa na ga kasa gano mene a rai
Shin zaya barnine kokwa da pain
Ah no mind koda baka ko farace
Zana soki koda wasu zasumin kwace
Sone kadai zai sakani na haukace
Na shirya yin komene kikace
Written by: Black Boss Bcc
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...