album cover
Amarya
46,740
Afro-Beat
Amarya was released on December 13, 2025 by Msquare_nnah as a part of the album Amarya - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:10 - 00:15
Amarya was discovered most frequently at around 10 seconds into the song during the past week
00:00
00:10
00:30
00:35
00:50
01:25
01:40
02:05
02:15
02:30
00:00
02:46

Credits

PERFORMING ARTISTS
Msquare_nnah & Ado Gwanja
Msquare_nnah & Ado Gwanja
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Muhammad Mustapha
Muhammad Mustapha
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
BeatsmithX
BeatsmithX
Producer

Lyrics

Ahayye nana, nana
Auren ya matso
Auren ya taho
Auren ya taho
Gwanja ne
Ba da wasa ba nakeyi da gaske
Nine nai miki magana a wake
Idan kema kin rike ni damke
Domin kema kin ga take take
Ni nafi begen mu zamo daya hanta da jini
Allahu ne zai mana kariya
Kuma zaki gani (ke zamo matata)
In kin zama zaki ga dauriya dan ban da fushi
Shine yasa bana fatan ki sabo da wani
Auren ya taho kusa
Auren ya matso kusa
Amarya taho Allah
Auren ya taho kusa
Auren ya matso kusa
Amarya taho Allah
Baby gani, baby jani
Baby zo gani ki dan zo ki jani
Baby gani, baby zani
Oh baby ki jani ki dan zo ki bani
Ayye lajika-lajika-lajika ayye
Na foller dake na fada masoyiyya
Ni dai na matsu, na matsu, na matsu baby a kawo ki gidana
Dan Allah ki taho da gida
Dan Allah ki taho da gida
Gimbiya baby, masoyiyya oh baby
Kina ina, gani ina jira
Taho gimbiya baby, masoyiyya oh baby
Kina ina, gani nan ina jira
Auren ya taho kusa
Auren ya matso kusa
Amarya taho Allah
Auren ya taho kusa
Auren ya matso kusa
Amarya taho Allah, oh baby
Baby gani, baby jani
Baby zo gani ki dan zo ki jani
Baby gani, baby zani
Oh baby ki jani ki dan zo ki bani
Ayye lajika-lajika ayye lajika-lajika ayye
Na fada masoyiyya (ki zama matata)
Ni dai na matsu, na matsu, na matsu baby a kawo ki gida
Dan Allah ki taho da gida
Dan Allah ki taho da gida
Written by: Muhammad Mustapha
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...