album cover
Kyakyawa
9,118
Afro-Beat
Kyakyawa was released on March 26, 2025 by 3656668 Records DK as a part of the album Kyakyawa - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:15 - 00:20
Kyakyawa was discovered most frequently at around 15 seconds into the song during the past week
00:00
00:15
00:25
00:45
02:20
00:00
02:23

Credits

PERFORMING ARTISTS
Muhammad Yarima
Muhammad Yarima
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Muhammad Yarima
Muhammad Yarima
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Dr3vmz
Dr3vmz
Producer

Lyrics

Thema calling me JayBoy
Gaisuwa ga Kyakyawa
Uwa ga yayana
Er fara er dattawa
Shin wai baby kina lafiya
Kin tashi lafiya
Kewa nake tun jiya
Toh sallama nake yaki ki juyo
Na hado lefe baby na turo
Sadakin ki nace mu kawo
Mukawo
Ni da en uwana
(Masoyiya nace takawanki lafiya)
Dan bakya laifi gurina baby
(Zuciya shi kinka ɗawke tun jiya)
Toh kiyi komai ba komai baby
Kome zanyi sai da ke
Komai na kin mallake
Enmata ki taimake ni
Babyna ki zo muje
Nakai ki gida a bani ke
Hajiya ta taimake ni
Domin komene kika ce zan yi
Komene kike so zan yi
Baby ba ni ba wata
Babyna to muje gani
Kice yi
Baby nayi
Tace bari
Baby na bari
Anywhere you go
I go follow baby kinsani
Wanda ya kalleki baby Rai na yake hari
Ki zamto matata Shi dai make gani
Baby kin zama jinin jiki na
Baby kin zamo jinin jiki na
(Masoyiya nace takawanki lafiya)
Dan bakya laifi gurina baby
(Zuciya shi kinka ɗawke tun jiya)
Toh kiyi komai ba komai baby
Kome zanyi sai da ke
Komai na kin mallake
Enmata ki taimake ni
Babyna ki zo muje
Nakai ki gida a bani ke
Hajiya ta taimake ni
Written by: Muhammad Yarima
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...