album cover
Baraka
2
Afro-Beat
Baraka was released on December 12, 2025 by Leety Cisse Muzik as a part of the album Baraka - Single
album cover
Release DateDecember 12, 2025
LabelLeety Cisse Muzik
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM95

Credits

PERFORMING ARTISTS
leety
leety
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Yussif Cisse Mohammed
Yussif Cisse Mohammed
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
leety
leety
Producer

Lyrics

Sallama Gare ki Er uwa
Ni son ki nake a rayuwa
Kin bari tunani na yawa kullun
So nake mu kara Sharkuwa
Zuciyan ki baya karbuwa
Don shi ne nake ta adu'a kullun
In nayi kwana biyu da gananki
Sai na soma zazzabi sanadin ki
Bani cin abinci sai ranar da zan hada ido ka ke
In nayi kwana biyu da gananki
Sai na soma zazzabi sanadin ki
Bani cin abinci sai ranar da zan hada ido ka ke
Kina haske, daga nisa, kina rintse min zuciya
Karfe da wuta wai basa haduwa
Na rantse zan bi ki gida, zan kawo miki dukiya
Tantabara da gida, ai basa Rabuwa
Gaisuwa gare ki budurwa
Son ki ne yake ta Karuwa
Kuma son ki yasa nake fada Kullun
Gaskiya kina burgewa
Son ki zan ta kara rike wa
Karki damu da masu gana Kullun
In nayi kwana biyu da gananki
Sai na soma zazzabi sanadin ki
Bani cin abinci sai ranar da zan hada ido ka ki
In nayi kwana biyu da gananki
Sai na soma zazzabi sanadin ki
Bani cin abinci sai ranar da zan hada ido ka ki
Kina haske, daga nisa, kina rintse min zuciya
Karfe da wuta wai basa haduwa
Na rantse zan bi ki gida, zan kawo miki dukiya
Tantabara da gida, ai basa Rabuwa
Baraka ki zo ki kama ni, Zo ki warke ni, Zo mu tsara rayuwa na so ni inso ki
Baraka ki zo ki raya ne ni, Zo ki yaye ni, Zo ki bani abinda na ke kauna
Kina haske, daga nisa, kina rintse min zuciya
Karfe da wuta wai basa haduwa
Na rantse zan bi ki gida, zan kawo miki dukiya
Tantabara da gida, ai basa Rabuwa
Written by: Yussif Cisse Mohammed
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...