Lyrics

Wai Hallara kike yi kullun, Amma kin san baya son ki Kaunar ki Dunka ne ya ganki yanda kike ganshi in yana Gabanki Mazaje a ko ina, Matasa da kowa na yabon ki To mai yasa fa kullun ke dai kike ta kuka kan gadon ki So Kanki, Kiso Mijin Ki, Amma im baya sonki to kije gidan ubanki So Kanki, Kiso Mijin Ki, Amma im baya sonki to kije gidan ubanki Kar ki Sha wuya ma soyayya Kar ki lalace ma Soyayya Kar ki Kaskance ma Soyayya Kije ga wanda yaza baki soyayya Wai farfara kike yi Kullun akan ki sammu Hankalinshi To mai ke sashi furfura a kanki kanko ke ke tanadin shi Mazaje a ko ina, Matasa da kowa na yabon ki Duka Abinda zaki so abaki, Kar kiyi jinkirin fading shi Shi isa nace So Kanki, Kiso Mijin Ki, Amma im baya sonki to kije gidan ubanki So Kanki, Kiso Mijin Ki, Amma im baya sonki to kije gidan ubanki Kar ki Sha wuya ma soyayya Kar ki lalace ma Soyayya Kar ki Kaskance ma Soyayya Kije ga wanda yaza baki soyayya So Kanki, Kiso Mijin Ki, Amma im baya sonki to kije gidan ubanki So Kanki, Kiso Mijin Ki, Amma im baya sonki to kije gidan ubanki Kar ki Sha wuya ma soyayya Kar ki lalace ma Soyayya Kar ki Kaskance ma Soyayya Kije ga wanda yaza baki soyayya
Writer(s): Yussif Mohammed Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out