album cover
Zuma (feat. Umar M. Shareef)
album cover
00:00
02:10
00:00
02:53
Past 7 Days
Zuma (feat. Umar M. Shareef) was discovered most frequently at around 1 minutes into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Ayya raye iye
Emteey shmurda iye
M Shareef
you know is a murder higher higher
Kalaman so zana Baki yarinya
Nayi dakwar kaunarki a zuciya
Kibani yarda sai nabaki soyayya
Farin ciki na insaki dariya
Ayya
Oh my Shayla
Babu kamarki aguna
Kece sanadin kauna
Kece ai zabina
Only you i follow low
Karki buga ni kaman kwallo
Nafada tarkon so
Ruwan sonki na dibo oo
Kogin zuman
soyayya
Nafada kogin zuma
 Na soyayya
Kin lasa mun zuman
 soyayya
Kin lasa mun zuma
Na soyayya
Wace wacece
Koma wacece
Ni dai ina ce kece soyayya ta
Sunce nace
Kaina ya kwance
Nace musu inde kece
sai dai in rasa raina
Nafi kowa sa’a
Kyauki yamun da’a
Koda yaushe fara’a
Bata cemini aa
Kogin zuma nafada ciki nayi wanka ahh ahh
Mai fiddani shi zai sani yawo kuka wayyo
Kogin zuman
soyayya
Nafada kogin zuma
 Na soyayya
Kin lasa mun zuman
 soyayya
Kin lasa mun zuma
Na soyayya
Oh my Shayla
Babu kamarki aguna
Kece sanadin kauna
Kece ai zabina
Only you i follow low
Karki buga ni kaman kwallo
Nafada tarkon so
Ruwan sonki na dibo oo
Kogin zuman
soyayya
Nafada kogin zuma
 Na soyayya
Kin lasa mun zuman
 soyayya
Kin lasa mun zuma
Na soyayya
Kogin zuman
soyayya
Nafada kogin zuma
 Na soyayya
Kin lasa mun zuman
 soyayya
Kin lasa mun zuma
Na soyayya
Written by: Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...