album cover
Da Saura
135
R&B/Soul
Da Saura was released on January 30, 2026 by S.N.Y RECORD LABEL as a part of the album Cakwai
album cover
AlbumCakwai
Release DateJanuary 30, 2026
LabelS.N.Y RECORD LABEL
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM183

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hussaini M Pizzah
Hussaini M Pizzah
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hussaini M Pizzah
Hussaini M Pizzah
Songwriter

Lyrics

Da saura ya bace babu duka (Musax)
Ka juyo ko zan samu waraka
Ga sauro mai kwakwance 'karshen 'daka
Masoyi ni kai nakewa bai tuka
Dake nasan zuciya ta da waraka
Shiyasa kullun kake ta jana jika
Uhh zuciya kamanni ce
Uh ni da kai mu sasance
Na sani kawa so yake zama
Jarumin maza zanwa hidima
Gayar mutum nai arangama
Akanka zanjeni 'korama koda zansha harbin zuma
Wajen da nake dakwai rama
'Da na 'kwarya ya zarce tsunduma
Zo ga tandu ka kandama
Gani nan da sauri na hazzama
Zan maka tarba ta karrama
Na sha na furta
Na yarje
A kanki zan duka da 'kota
Ahh ba fusata
Zafin 'kauna kesa jikata
Zuciya da sata
Zo muje mu huta
Nabi na kudaita
Mai kama da 'kanwata
'Dan gidan mutunta
Mai kama da Hajiya
Ka rka yada ni dan Allah
Kinadani, me zai sakaki 'kwalla 'yan mata
Zuciya ta dakai take kwana
In bake aradu zan suma
Sai an haihuwa ake suna
Kirika hawan zuci na 'kuna
Zanso dai ka gane zance na
Ga Hussaini ki zamma Hussaina na
Nidakai babu zaulayar juna
Lamarin so nake ganin ya shige man cikin jini
Dole sai an dashen 'koda
Zuciya zata warraka
Da safiya ake kamun fara (fara)
(Musax mix)
Written by: Hussaini M Pizzah
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...