album cover
Na Yarda Dake
14,227
Afro-Pop
Na Yarda Dake was released on March 27, 2026 by HB Records/Amson Digital Content Distribution Service Ltd as a part of the album Mai Sona
album cover
Most Popular
Past 7 Days
01:35 - 01:40
Na Yarda Dake was discovered most frequently at around 1 minutes and 35 seconds into the song during the past week
00:00
00:05
00:25
00:40
00:45
00:55
01:05
01:15
01:20
01:35
01:50
02:20
00:00
02:43

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Sultan Production
Sultan Production
Producer

Lyrics

Uhmmm
Breaker
Kawai-kawai
Na yarda dake na aminta dake
Na yarda dake na aminta dake daya
Tunda rabo shine ke bude tsandauri
Mu kyale batun sauri
Ki taho, ki taho, ki taho mu dada ninkaya
Alkawari kaya (kaya kaya)
Gaba tana da yawa
Fita batun baya (baya)
Lai-lai layyya farar aniya nace
Na jiya ya dawo
Tunda rabo shine ke bude tsandauri
Kyale batun sauri
Ke kadai sallamar ki ina amsawa
Ke kadai zuciyar ki nake burgewa
Ke kadai ta raya miki so naki bani, so naki bani
Biki ki bini
Tambaya amsa dayace da ita kece kika zama zabina
Na gaya musu baza su iya ba
Ki tina musu nace baza su iya ba
Allah kawo, kawo, kawo, kawo
In ba masoyiyata
Nidai sanyin zuciyata
Kina bani gata
Karshen dadi gani ga ta
Gani ga abata
Ki gaya musu na yarda dake na aminta dake
Na yarda dake na aminta dake daya
A tinanina ba nasu ba ke kadai kika zamto malama
Kin hanani bulayi
Kin rabani da shayi
Yadda zai miki zan yi
Kin ci ko wani yayi
Ni fa sanki nake da yawa
Kaunarki ne inuwata, inuwata, inuwata
Da an ganki an gan ni
Sultan with the beat baby
Written by: Hamisu Breaker
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...