album cover
Mutuniyar
19,746
Music
Mutuniyar was released on April 10, 2026 by Viluminar as a part of the album Mutuniyar - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:10 - 00:15
Mutuniyar was discovered most frequently at around 10 seconds into the song during the past week
00:00
00:10
00:35
01:00
01:15
01:30
01:35
01:55
00:00
02:25

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Malam6ix
Malam6ix
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Sulaiman Iliyasu Saeed
Sulaiman Iliyasu Saeed
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Hassan D YP (BOY)
Hassan D YP (BOY)
Producer

Lyrics

Mhhhn
Aaahh
(BOY)
Mhhn
Malam6ix
Mutuniyar
Mutuniyar
Masoyiyar
Masoyiyar
Ban biyar na Baki Goma
Tare zamu ko Ina.
Mutuniyar
Mutuniyar
Masoyiyar
Masoyiyar
Rayuwa ta sai da taki
Ga zuma ki dandana
Hudubar ki ta shigen
(Hudubar ki ta shigen)
A hankali Kadan Kadan
(A hankali Kadan Kadan)
Ni da Ke har abadan
Wallahi Abadan abadan
Kin fi kowa gane ni
Ba ki yarda a kushe ni
Ko makiya Sun bata ni
Dole sai kin wanke ni
Mhhhhhn
Mhhhnnn
Mhhhhnn
Mhhn
Mutuniyar
Mutuniyar
Masoyiyar
Masoyiyar
Ban biyar na Baki Goma
Tare zamu ko Ina.
Mutuniyar
Mutuniyar
Masoyiyar
Masoyiyar
Rayuwa ta sai da taki
Ga zuma ki dandana
Mutuniyar
Mutuniyar
Masoyiyar
Masoyiyar
Ban biyar na Baki Goma
Tare zamu ko Ina.
Mutuniyar
Mutuniyar
Masoyiyar
Masoyiyar
Rayuwa ta sai da taki
Ga zuma ki dandana
Mhhhhhn
Mhhhnnn
Mhhhhnn
Mhhn
PROMIX
Written by: Sulaiman Iliyasu Saeed
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...