album cover
MAMAA
13
Afro-Beat
MAMAA was released on April 25, 2026 by Khanz Record as a part of the album MAMAA - Single
album cover
Release DateApril 25, 2026
LabelKhanz Record
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM97

Credits

PERFORMING ARTISTS
Nauwas b
Nauwas b
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Nauwas Bashir Abdulrazaq
Nauwas Bashir Abdulrazaq
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
DM official
DM official
Producer

Lyrics

Yane
Nauwas b
When I was younger ina karami
Bana gane baki da fari
Kin saka ni a hanya dan wata rana na girma na zamma wani
Kin ce a komai na yo haquri
Rayuwa kar na Raina wani
Ban da girman kai da wulakanci don kudi ko yawan matsayi
Adduan ki ta fi kowane magani
Kalla yadda ta mai da nii (Mamaa)
Nayi fice nayi rataa a ko ina na zamo gwani
Allah kayi mana arzikin da babu talauci in an jima
Na kai mama hajji umara na saka ta gidan samaa
Mamaa
Mamaa
Ban da kamar ki a duniya
Babu ke babu lafiyaa (Ahh)
Mamaa
Mamaa
Kin iya girki da jan miya
Allah kara lafiya
Everyday you pray for me
Blessings dey follow me
Kika ce mini nayi hakuri da tuwo ran da bana da indomie
San da kowa ya yaa da ni
Babu kudi babu magani
Kin yi fafutuka baki damu da kan ki ba dan ki kula da ni
Kin hana baccin ki dan ni na kwana
Ni inuwa kina rana
Lokacin da bani da kowa bani da komai kina a kusa na
Allah sa aljannah makomar ki (Amin)
Haihuwa kuma gatan ki (Amin)
Kabarin ki ya sa hasken da ya zarce wata da na lantarki
Mamaa
Mamaa
Ban da kamar ki a duniya
Babu ke babu lafiyaa (Ahh)
Mamaa
Mamaa
Kin iya girki da jan miya
Allah kara lafiya
Written by: Nauwas Bashir Abdulrazaq
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...