Similar Songs
Lyrics
Ya ne?
DM on the mix
Nauwas B
Everyday man dey hustle
Everyday man dey hustle to get money
Allah dey for me
Na kulle kai na a daki
Kullum ina ta naci
Rai na yana ta baci
Ga yunwa ciki ba abinci
But I do pray babu fashi
In na fadi na tashi
Dan na san da lokaci
Nema zai biya mu bashi
Wai yaushe zamuje?
Wai yaushe zamuje?
One day zamuje
Ku tashi zo muje
Everyday I do hustle
Allah ka bamu rabon mu
Oluwa show me your blessings
Abinda na nema in samu
Toh babu nasara a inda aka sare
Babu ruwan ta da dan gari da bare
Gwanin da yayi dariya a yau, jiya ya jure
Ka fadi daga ranan da kace koshin ka sune
It's written by God but you gat a lot to do
Dream big never give up
Go through the obstacles
Dole sai kayi da kan ka
Sai ka gina kan ka
Ruwa, sanyi zafi kafin ka huta fanka
Karka damu dan sunki su baka tallafi
Mutum baya talauci bai bada arziki
Everything has a time komai na da lokaci
Wataran girkin da cokalin mu zamu ci
Mama, Baba na tafi (na tafi)
Zan shiga nema dan kara zarafi (zarafi)
Neman addu'a ku sa tabaraki
Zamu dawo duk ranar da muka tara arziki
Wai yaushe zamuje?
Wai yaushe zamuje?
One day zamuje
Ku tashi zo muje
Everyday I do hustle
Allah ka bamu rabon mu
Oluwa show me your blessings
Abinda na nema in samu
I dey leave my life
Enemies tryna kill my vibes
If you wan fight no go come my side (my side)
If you can't brother just back slide
Yanzu labarin ya canza
Money, gida ga Benza
Mama dole ki huta
In saka ki a baya a tuka ki
Mama nayi kudi ki fito ki gani
Allah yayi mu zasu gani
Duk makiyan mu sun bamu guri
Mu suke roka mu basu kudi
Mama nayi kudi fito ki gani
Allah yayi mu zasu gani
Duk makiyan mu sun bamu guri
Ba yadda zakuyi sai hakuri
Wai yaushe zamuje?
Wai yaushe zamuje?
One day zamuje
Ku tashi zo muje
Everyday I do hustle
Allah ka bamu rabon mu
Oluwa show me your blessings
Abinda na nema in samu
Everyday man dey hustle
Everyday man dey hustle to get money
Allah dey for me
Everyday man dey hustle
Everyday man dey hustle to get money
Allah dey for me
DM on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com