album cover
Bayanin Zango
780
World
Bayanin Zango was released on November 12, 2022 by Apple Media Africa as a part of the album Fresh from Nigeria, Vol. 1
album cover
Release DateNovember 12, 2022
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM114

Credits

Lyrics

Aha gatanan gatananku(Listen up)
Billy O, the prince Zango
We are back again
Aha basu bayani
Ku bude rediyonku domin ku saurari sauti
Danse danse danse
Danse aci gaba da gashi
Danse danse danse
Danse danse
Bani bayanin zango(toh)
Bani bayanin zango(toh toh toh)
Bani bayanin zango(saurara)
Bani bayanin zango(zancen malam Zango)
Bani bayanin zango(zan fara bayani)
Bani bayanin zango(toh ku saurareni)
Bani bayanin zango(toh yau dai zan barota)
Bani bayanin zango
Subhanallahi walhamdulillahi lailahaillallahu Muhammadu ya rasulullahi
Sunana Adamu zango, dan Ibiro jikan Abdu
Dan Furaira baban Haidar sannan jikan Hafsatu
Sunce mini arne, malam wanene arne
Lailahaillallahu oh wai nine arne, Muhammadu rasulallahi ni na kama kafa da Muhammad
Domin shi zai cece ni, watan wata rana mala'ika Jibrilu
Ya sauka wurin manzonmu, yayi tambaya wurin manzonmu
Wai menene musulunci, maulana Aminu Aminullahi ya bashi eh kyakkyawar amsa
Lailahaillallahu Muhammadu rasulallahi
Wa akimussalata, wa ita'izzakkata
Wa saumu ramadana, walhajjulbaitullahi limanista da'a ilaihi sabila kaji kalmar manzonmu
Wannan shine musulunci, ha kai musulunci
Subuhanallahi
Bani bayanin zango(zan kara bayani)
Bani bayanin zango(zan kara bayani)
Bani bayanin zango(ku saurara)
Bani bayanin zango(ni dai yau zan barota)
Bani bayanin zango(sai na barota)
Bani bayanin zango(sai na wurgota)
Bani bayanin zango(sai na Ingizo ta)
Bani bayanin zango
Aha absolute silence, I want to arrange a sentense
If you make am for noise walahi you go face consequences
I want to give you a story, ma'ana ga dan labari
Them say I'm useless, some say I'm senseless
Some people say I'm crazy but I told them I'm not lazy
I'm always on my aiki, um ni bana sata
Kuma bana shirka, sannan bana yin homo
Ya Allah duk mai homo ka kaishi birnin annabi ludu
In baka homo ka tafa, sai ka tafa
In baka homo ka taka, sai ku taka
Ku bani one hands up, one hands up(hands up)
Ku bani one hands up, one hands up(hands up)
Toh tai ku bani two hands up, two hands up two hands up
Nace ku bani two hands up, two hands up two hands up
Sarkin zazzau na gaisheka
Na kano ma na gaisheka
Namadi Sambo kai ma
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
AD kauce zan bada rap, ma taya dasu make them collapse
Billy one AD mun zamo top, zanyo rap kai kayo pop
Season and season mu ake so mu kai turba da who is who(kai)
Wetin, na me dey talk zo kaji style din Adam A Zango kakkabi ta can taho ta nan ungo
Inka rufe kofa to ka rufe window
Lemme talk to mai kuguru(kai)
Lemme talk to kowa da kowa fadi alkhairi ko kayi shiru
Naje Makka naje Madina, jahar yobe naje Guru Kebi naje Zuru Kano naje Kiru
Lemme talk to mai kuguru
Lemme talk to kowa da kowa fadi alkhairi ko kayi shiru
Naje Makka naje Madina, jahar yobe naje Guru Kebi naje Zuru Kano naje Kiru
Owowoo oo woo oo haaha
Yeyeyeyeye mu bama yin yahuze sai dai emfizi
In ka iya zo kayi uzi, bama ruzi
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Bani bayanin zango, Bani bayanin zango
Written by: Adamu Abdullahi Zango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...