album cover

Azumi

953World2018
album cover
Azumi was released on May 10, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album Iconic Sounds of Africa, Vol. 68
ReleasedMay 10, 2018
LabelApple Media Africa
BPM106
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Ye-hh-hh-hh-ah
Uhmm-mm-mm-mm
Uhmm-mm-mm-mm
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Bismillah ya gwani mai yin zamani (mai yin zamani)
Mai bada baiwa tazo da launi launi (launi launi)
Yauma watan Ramadana ne nayo tinani (nayo tinani)
Na furta sakona yaje wa yan zamani (yan zamani)
Hamis Breaker Dorayi in kun tino ni (in kun tino ni)
Fadakarwa ce zanyo karin bayyani
Wani al'amari nake gani da ya rudani (ya rudani)
Idan azumi yazo kamata yayai musani (musani)
Watan neman ladane kar mu sanya tsauni (sanya tsauni)
Gina lahirar mu shine zai amfani
Amma wasu da azumi yazo sun bude haja (sun bude haja)
Kayan masarufi zasu tsawala da hujja
Watan da ake suhur ma me zan ba ja'inja (zan ba ja'inja)
An tashi gero maiwa dawa don a chanja
Mu kula da lokacin nan
Mu kula da lokacin nan
Abubakar dady ina gida ya kirani (yayai kirana)
Yace oga fito dan Allah kai tinani (kai tinani)
Naje siyan kwai shagon duka babu (duka babu)
Wai babu an boye sabida azumi ne (wayyo)
Abin tausayi
Wai azumi ake wa kurman tanadi
Mu kula da kanmu lokacin mu al'adun mu
Mu tsaya da kanmu kar mu cuci yan uwan mu
Ya rayuwa zatayi in bama tinani (in bama tinani)
Kamata yayi a yau mu gyra duk Imani
Na furta gaskiya dan haka wajibi ne
Wani ya gyra hakan aikin lada ne (aikin lada na)
Azumi-azumi
Azumi yazo
Azumi-azumi
Azumi yazo
Azumi-azumi
Watan azumi watan aikin ibada
Azumi yazo (Ramadan Kareem)
Written by: hamisu said yusuf

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...