album cover
Cikin Dare
1,308
World
Cikin Dare was released on May 10, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album Iconic Sounds of Africa, Vol. 68
album cover
Release DateMay 10, 2018
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM144

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Performer
COMPOSITION & LYRICS
hamisu said yusuf
hamisu said yusuf
Composer

Lyrics

Ya zanyi ne?
Ya zanyi ne?
Ya zanyi ne?
Ance dare mahutar bawa
Kwana nake ina yin kuka
Cikin dare, yau gani da tsakar dare
So shi kan bayyana cutar nan mai suna hawan jini
Na kasance bani bacci cikin idanuna (idanuna)
Sanadin soyayya da ta sauya duk tinanina (duk tinanina)
Da ina ma mutuwa ta taho tazo ta dau raina (tazo ta dau raina)
Zai fi min sauki na zama cikin dare fama
Tun ina karami na so yayai tsuro a kirji na (kirji na)
Na riga na saba kullum dani da mai sona (dani da mai sona)
Koh zuwa makaranta sai ta biyo zuwa guna (zuwa guna)
Gashi sai ni dai a cikin dare ina kerma
Shekara ta haura ashirin da biyu mun girma (mun girma)
So yana bunkasa ya ninka da a sau goma (da a sau goma)
Zuciya na kin a bikin mu zamu yo hidima (zamu yo hidima)
Ashe bazai yiyuba, Allahu shi yasan komai
Wata ran na zauna a gida batai kirana ba (batai kirana ba)
Zuciya na hangen laifi gare ta banyo ba (bazan yo ba)
Sai waya tai ringing nai hanzari na duduba (na duduba)
Chanken dake zuci itace take kira na ma
Da na daga sai ko tace "ka taho kazo ka dauke ni"
Ina cikin makaranta ka shigo kazo ka same ni (ka same ni)
Na dauki mashin dina nai hanzari nace gani (nace gani)
Kiran ajal a zama, a gida da ranta banzo ba
Mun taho kan hanya tana ta bani labari (tana ta labari)
Tana fadan yaya muje kadan, kadan kabar sauri (kadan kabar sauri)
Sai wata babbar mota tazo ta doki bayan mu (doki bayan mu)
Muka zube chan kas ta taka kanta mai sona
Ina ta kuka kullum zuciya tana ta min kuna (tana ta min kuna)
Sakin abin da yayi akwai abokanai guna (abokanai guna)
Su suke lalashina nasani suna sona (nasani suna sona)
Da babu su guna, kuka bazai tsaigaita ba
Akwai Habib Director shima yana yi min jaje (yana yi min jaje)
Ina da TK Adam shima yana yi min jaje (yana yi min jaje)
Al'amin Dorayi AM nawa yayi min jaje (yana yi min jaje)
Ina da SB Mamman shima yana ta min jaje
Akwai Kamal Kanawa shima yana yi min jaje (yana ta min jaje)
Ina da Hassan K Adam nawa yayi min jaje (yana yi min jaje)
Ina da Abdul respect shima yana yi min jaje (yana ta min jaje)
Kabiru Rudu, Auwal nawa sunyi min jaje
Written by: hamisu said yusuf
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...