album cover
Kwado
22
World
Kwado was released on April 17, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album Iconic Sounds of Africa, Vol. 52
album cover
Release DateApril 17, 2018
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Credits

PERFORMING ARTISTS
Babangida Kakadawa
Babangida Kakadawa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Babangida Kakadawa
Babangida Kakadawa
Songwriter

Lyrics

Allah gyara ahadin sarkin baiwa
Allah shi yayi duniya kuma sannan yayi komai
Gani na taba wakar kwado sarkin tsalle
Dubi dai ikon Allah kwado na da kafafu
Amman bai tafiya shi jiddin sai dai tsalle, up
Kwaddo na da abinci
Abinci nai kwari
Abinci nai shinge ko fara in tazo
A'ah gani na taba wakar kwado bin dai tsalle
A'ah sarkin tsalle kwado sai ka dawo
Gani na taba wakar kwado don tsalle nai
In rani ya kama, zafi yayi yawa kwado sai dai kuka
Ya kama rokon Allah, Allah bamu ruwa
Kwa-kwa, Allah bamu ruwa
Kwa-kwa, Allah yayi ruwa sai kwado yayo gan-gan
Abin mamaki, babban abin ban haushi
Kwado in yaji mota, yana agudabe
Sai yayi kuru-kuru da ido baya dagawa ko tazo
Ya kama keta-keni duniya mu ammanya
Don wauta tai tsantsa, oh
Gani na taba wakan kwaddo don tsale nai
Kwado babban nama yan China suna ci nai
Kuma balle turawa
Kwaddo nada abinci, abinci nai kwari
Abinci nai shinge ko fara in tazo
Sarkin tsalle, kwado sai ka dawo
A'ah gani na taba wakar kwado bin dai tsalle
A'ah sarkin tsalle kwado sai ka
Written by: Babangida Kakadawa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...