album cover
Halaccin So
9
R&B/Soul
Halaccin So was released on June 5, 2026 by S.N.Y RECORD LABEL as a part of the album Labari - EP
album cover
Release DateJune 5, 2026
LabelS.N.Y RECORD LABEL
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM111

Credits

PERFORMING ARTISTS
Garzali Miko
Garzali Miko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Garzali Miko
Garzali Miko
Songwriter

Lyrics

Su, Sultan with the beat baby
Mai sharen hawaye na kece rufin asirina
Mai sharen hawaye na kaine rufin asirina
Mai sharen hawaye na kece rufin asirina
Mai sharen hawaye na kaine rufin asirina
Kar kiyi inkari a cikin raina ba wata bayan ke
Ni fa dagaske nake maka soyayya babu batun sake
Juya ido yi fari in kalla ki zuciya tai haske
Kai na tsayar kuma kai daya zan nuna nai ma take
Kiyi gaba ni zan share hawayenki kiji bar koke
Nasan so shi dama yarda ce, cinikin baya
Kudirina soyayyace
Haduwar mu dake nai dace
Ki tsaya mini kar na kurunce
Sanadinki ido ya makance
Ba gani nan ba, ba gani nan ba gani ina maka kalmomi
Kai zuciya take kauna na nuna da alamomi
Dukan abunda ake boyo za'a ji in har tai tsami
Toh ki rike kaina kyauta na mika miki shi fansa
Soyayya bata da dadi
A kanta na shiga rudin zamani
So na maso wani kesa ayi kuka
Da daci in har ka rasa mai sonka
Ba wani mai iya share hawayenka
Shiyasaka ni akanka nake shakka
Ko na gamsu da duka kallamanka
Menene shaidar da akwai sona, a cikin ranka
Soyyaya ta kwarai ance mini sam bata buya
Duba idona zaki ga kaunarki tana zarya
Nine zana rike miki alkawari na hanaki fushi
Written by: Garzali Miko
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...